<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>19</hymn_number>
<title>Domin Yesu Shi Ɗan Allah Ne Y19</title>
<lyrics>[V1]
 Domin Yesu shi Ɗan Allah ne,
 Shi kaɗai ya iya cetonmu.
 Sa'ad da ya ba da jininsa,
 Ya buɗe mana ƙofar rai.
 Ko ya buɗe ƙofar rai?
 I, ya buɗe ƙofar rai?
 Ko ya buɗe ƙofar rai?
 I, ya buɗe ƙofar rai?
 Sa'ad da ya ba da jininsa,
 Ya buɗe mana ƙofar rai.</lyrics>
</song>